الفاتحة
Al-Fatihah
Rubutu
Fassarori
Taɓa kalmar Larabci don ganin karatunta, tsarinta da tushenta.
- Abubakar Mahmoud GumiDa sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- Abubakar Mahmoud GumiGodiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu;
- Abubakar Mahmoud GumiMai rahama, Mai jin ƙai;
- Abubakar Mahmoud GumiMai nuna Mulkin Rãnar Sakamako.
- Abubakar Mahmoud GumiKai muke bauta wa, kuma Kai muke neman taimakonKa.
- Abubakar Mahmoud GumiKa shiryar da mu ga hanya madaidaiciya.
- Abubakar Mahmoud GumiHanyar waɗanda Ka yi wa ni'ima, ba waɗanda aka yi wa fushi ba, kuma ba ɓatattu ba.