الناس

An-Nas

Sura ta 114 · ta Makka · ayoyi 6 · Tsarin saukarwa: 21

Rubutu
Fassarori

Taɓa kalmar Larabci don ganin karatunta, tsarinta da tushenta.

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
  1. Abubakar Mahmoud GumiKa ce "Ina nẽman tsari ga Ubangijin mutãne."
  1. Abubakar Mahmoud Gumi"Mamallakin mutane."
  1. Abubakar Mahmoud Gumi"Abin bautãwar mutãne."
  1. Abubakar Mahmoud Gumi"Daga sharrin mai sanya wasuwãsi, mai ɓoyewa."
  1. Abubakar Mahmoud Gumi"Wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane."
  1. Abubakar Mahmoud Gumi"Daga aljannu da mutane."