الفلق

Al-Falaq

Sura ta 113 · ta Makka · ayoyi 5 · Tsarin saukarwa: 20

Rubutu
Fassarori

Taɓa kalmar Larabci don ganin karatunta, tsarinta da tushenta.

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
  1. Abubakar Mahmoud GumiKa ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya"
  1. Abubakar Mahmoud Gumi"Daga sharrin abin da Ya halitta."
  1. Abubakar Mahmoud Gumi"Da sharrin dare, idan ya yi duhu."
  1. Abubakar Mahmoud Gumi"Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin ƙulle-ƙulle."
  1. Abubakar Mahmoud Gumi"Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada."