القدر
Al-Qadr
Rubutu
Fassarori
Taɓa kalmar Larabci don ganin karatunta, tsarinta da tushenta.
بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
- Abubakar Mahmoud GumiLalle ne Mũ, Mun saukar da shi (Alƙur'ãni) a cikin Lailatul ƙadari (daren daraja)
- Abubakar Mahmoud GumiTo, me ya sanar da kai abin da ake cewa Lailatul ¡adari?
- Abubakar Mahmoud GumiLailatul ¡adari mafi alheri ne daga wasu watanni dubu.
- Abubakar Mahmoud GumiMala'iku da Rũhi suna sauka a cikinsa da iznin Ubangijinsu sabõda kowane umurni.
- Abubakar Mahmoud GumiSallama ne shi daren, har fitar alfijiri.