قريش
Quraysh
Rubutu
Fassarori
Taɓa kalmar Larabci don ganin karatunta, tsarinta da tushenta.
بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
- Abubakar Mahmoud GumiSabõda sãbon ¡uraishawa.
- Abubakar Mahmoud GumiSãbonsu na tafiyar hunturu da ta bazara.
- Abubakar Mahmoud GumiSabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah).
- Abubakar Mahmoud Gumiwanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro.