الماعون
Al-Ma'un
Rubutu
Fassarori
Taɓa kalmar Larabci don ganin karatunta, tsarinta da tushenta.
بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
- Abubakar Mahmoud GumiShin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako?
- Abubakar Mahmoud GumiTo, wannan shi ne ke tunkue marãya (daga haƙƙinsa).
- Abubakar Mahmoud GumiKuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci.
- Abubakar Mahmoud GumiTo, bone yã tabbata ga masallata.
- Abubakar Mahmoud GumiWaɗanda suke masu shagala daga sallarsu.
- Abubakar Mahmoud GumiWaɗanda suke yin riya (ga ayyukansu)
- Abubakar Mahmoud GumiKuma suna hana taimako.