الكوثر

Al-Kawthar

Sura ta 108 · ta Makka · ayoyi 3 · Tsarin saukarwa: 15

Rubutu
Fassarori

Taɓa kalmar Larabci don ganin karatunta, tsarinta da tushenta.

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
  1. Abubakar Mahmoud GumiLalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa.
  1. Abubakar Mahmoud GumiSaboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).
  1. Abubakar Mahmoud GumiLalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka.