الكافرون
Al-Kafirun
Rubutu
Fassarori
Taɓa kalmar Larabci don ganin karatunta, tsarinta da tushenta.
بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
- Abubakar Mahmoud GumiKa ce: "Ya kũ kãfirai!"
- Abubakar Mahmoud Gumi"Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba."
- Abubakar Mahmoud Gumi"Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba."
- Abubakar Mahmoud Gumi"Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba."
- Abubakar Mahmoud Gumi"Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake bautã wa ba."
- Abubakar Mahmoud Gumi"Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni."