النصر
An-Nasr
Rubutu
Fassarori
Taɓa kalmar Larabci don ganin karatunta, tsarinta da tushenta.
بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
- Abubakar Mahmoud GumiIdan taimakon Allah ya zo da cin nasara.
- Abubakar Mahmoud GumiKuma ka ga mutane suna shiga addinin Allah, ƙungiya-ƙungiya.
- Abubakar Mahmoud GumiTo, ka yi tasbihi game da gõde wa Ubangijinka, kuma ka nẽme Shi gafara, lalle Shi (Ubangijinka) Ya kasance Mai karɓar tũba ne.