المسد
Al-Masad
Rubutu
Fassarori
Taɓa kalmar Larabci don ganin karatunta, tsarinta da tushenta.
بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
- Abubakar Mahmoud GumiHannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka.
- Abubakar Mahmoud GumiDũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra.
- Abubakar Mahmoud GumiZã ya shiga wuta mai hũruwa.
- Abubakar Mahmoud GumiTãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta).
- Abubakar Mahmoud GumiA cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma).