الإخلاص

Al-Ikhlas

Sura ta 112 · ta Makka · ayoyi 4 · Tsarin saukarwa: 22

Rubutu
Fassarori

Taɓa kalmar Larabci don ganin karatunta, tsarinta da tushenta.

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
  1. Abubakar Mahmoud GumiKa ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci."
  1. Abubakar Mahmoud Gumi"Allah wanda ake nufin Sa da buƙata."
  1. Abubakar Mahmoud Gumi"Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba."
  1. Abubakar Mahmoud Gumi"Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi."